JAWO HANKALI IYAYE
kuyi amfani da wanan daman farashi mai rahusa akawo maku a kyauta babu kudin dako,ahada muku a kyauta !
Ku shigo da TRAMPOLINE dinmu gidajenku saboda mosta jiki cikin anashuwa
kun shirya ma yayanku wajen kawo masu farin ciki da anashuwa da kuma motsa jiki duk a lokaci guda ??? Tabbas bazasu mantaba, YAKAMATA MU DAUKI IYALANMU DA KIMAN GASKE....
Ga wasu amfani da ake samu indan yara suna ma'amala da TRAMPOLINE a cikin gida .......
- Yana ingata yanayin tunaninusu, da kaifin basira.
- Yana kyautata kyakyawan alaqa tsakanisu
- Trampoline zai gyra masu yanayin tsayiwarsu,wato balance .
- Tsale akan Trampoline yana kara ma Cardiovascular system din su lafia (numfasawa mai lafia).
- Yana rage masu yawan zama a bakin television,ko yawaita buga video game mara amfani.
- Ga matasa zai taimaka masu wajen kau da tunaninsu daga muguwar shaye-shaye da kayan maye.
Takaittace jawabi akan TRAMPOLINE din mu....
- An hada trampoline yadda yara za su samu karia,su yi tsale cikin kwanciyar hankali,tana kewaye da raga (safetynet) hadde da spiringai,babu gibi tsakanin taburman tsalen da katanga.
- Trampoline yana daukan nauyin 300IBS ,Heavy duty taburmace ahade gam,komai cikin amminci, babu tashin hankali.
- kaffafun trampoline da karafuna masu inganci aka hada , babu tsatsa,kuma za'a dade ana cin moria trampoline din.
- Taburma da springs din ahade suke gam gam,spiring an rufe ta abu mai laushi don kata illata masu amfani da ita
- karafuna tramploline suna da karfin gaske nau'in stainless steel,babu tsatsa, sai da aka gwada amfani da ita a factory kafin afara saidawa wa jama'a.
Ga hotuna da lambobin size
An gina TRAMPOLINE yadda zata fuskanci ko wani irin yanayin lokaci !
kuyi amfani da wanan daman farashi mai rahusa akawo maku a kyauta +ahada a kyauta
SAYA 6FT TRAMPOLINE (NA YARA) A
NGN 220,000
SAYA 8FT TRAMPOLINE (NA YARA) A
NGN 285,000
SAYA 10FT TRAMPOLINE (TA YARA) A
NGN 351,000
SAYA 12FT TRAMPOLINE (TA YARA) A
NGN 413,000
SAYA 12FT TRAMPOLINE (TA YARA) A
NGN 413,000
GARGADI
Muna fatan sai kun tabbatar kuna shirye kafin ku bada ordar ku , kudi akasa.in kuma baza ku kasance kuna nan ba don karba ordarku ku ,ku sanar da mu da wuri, mun kashe lokacinmu da kudade wajen shigowa da su Nigeria, gudun kar mu kawo ordarku kuma bakunan kusa ku karba, hakan yakan jawo mana asara.
Ga form ku cika domin bada ordarku!